Tsananin zafi ya sa iyalai kwana a waje, sana’o’i na rushewa a Kano
Mazauna garin sun ce dole ta sa suka ɓullo da hanyoyin jure wannan yanayi, a daidai lokacin da ake fargabar ɓarkewar cututtuka kamar kyanda da sankara ...
Mazauna garin sun ce dole ta sa suka ɓullo da hanyoyin jure wannan yanayi, a daidai lokacin da ake fargabar ɓarkewar cututtuka kamar kyanda da sankara ...
Hukumar UNICEF ta ce, kusan rabin yara a Najeriya suna fuskantar ƙalubale, kama daga cin zarafi zuwa rashin samun kulawa da dai sauran su ...
Yusuf Buhari ya ce, burinsa shi ne ya ɗora kan kishin ƙasa da jajircewar mahaifinsa wajen gina mazaɓarsa, jihar Katsina da ma ƙasa baki ɗaya. ...
Mataimakin gwamnan ya ce an yi wannan shirin ne don kusantar da mutane ga Allah. ...
Obi ya ce wajibine a garemu mu ceto Najeriya saboda yanayin halin da ake ciki bai dace da rayuwarmu da rayuwar ‘ya’yanmu da jikokinmu ba. ...