Headlines

Jadon Sancho zai koma zaman aro a Dortmund

Jadon Sancho zai koma zaman aro a Dortmund

An gaza warware takun sakar da ke tsakanin Sancho da mai horarwa Erik ten Hag. ...

Kudin kananan hukumomi: Kotu ta bai wa gwamnatin wa’adin Kano kwana 7

Kudin kananan hukumomi: Kotu ta bai wa gwamnatin wa’adin Kano kwana 7

Kotu ta ba wa Gwamnatin Kano wa’adin kwana bakwai ta kawo dalilinta da zai hana kotun hana ta kashe kudaden kananan hukumomin jihar 44 ...

Iran ta lashi takobin daukar fansa kan tagwayen hare-haren Kerman

Iran ta lashi takobin daukar fansa kan tagwayen hare-haren Kerman

Khamenei, ya lashi takobin daukar fansa mai tsanani kan harin da kasarsa ke zargin Amurka da Isra’ila sun kashe mata mutane 84 ...

An cafke fasto kan damfarar abokin kasuwancinsa

An cafke fasto kan damfarar abokin kasuwancinsa

Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) ta cafke wani fasto kan damfarar wani mai a harkar hakar ma’adinai a Jihar Kogi. ...

Yadda ’yan fashi suka kashe mutum 4 a ‘Supermarket’ a Nasarawa

Yadda ’yan fashi suka kashe mutum 4 a ‘Supermarket’ a Nasarawa

Mutum hudu sun rasu a wani fashi da makami aka yi a wani Supermarket a yankin Maraba da ke makwabtaka da Birnin Abuja. ...