Headlines

Taurarin Zamani: Mustapha Magaji Mijinyawa (Badaru Dadin Kowa)

Taurarin Zamani: Mustapha Magaji Mijinyawa (Badaru Dadin Kowa)

Ya bayyana yadda ya samu matsala da gidan talabijin na Arewa24. ...

EFCC ta gayyaci tsohuwar Ministar Jin-ƙai Sadiya Farouq

EFCC ta gayyaci tsohuwar Ministar Jin-ƙai Sadiya Farouq

Sadiya Farouq ta musanta zargin hannu a badaƙalar da ake zarginta. ...

Tagwayen bama-bamai sun kashe fiye da mutum 100 a Iran

Tagwayen bama-bamai sun kashe fiye da mutum 100 a Iran

Harin ana ganin shi ne mafi muni da aka kai wa Iran tun bayan juyin juya halin Musulunci na shekarar 1979. ...

Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 12 a Borno

Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 12 a Borno

Sun kai hari kan al’ummar Tsiha da ke kusa da Shikarkir inda suka kashe mutane uku tare da sace wata budurwa. ...

Masu fyade da ’yan luwadi 369 sun shiga hannu a Katsina

Masu fyade da ’yan luwadi 369 sun shiga hannu a Katsina

Kwamishinan ’yan sandan jihar, Aliyu Abubakar-Musa, ya ce ’yan luwadin da masu fyaden suna cikin masu laifi 1,627 da rundunar ta kama ...