Headlines

Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 12 a Borno

Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 12 a Borno

Sun kai hari kan al’ummar Tsiha da ke kusa da Shikarkir inda suka kashe mutane uku tare da sace wata budurwa. ...

Masu fyade da ’yan luwadi 369 sun shiga hannu a Katsina

Masu fyade da ’yan luwadi 369 sun shiga hannu a Katsina

Kwamishinan ’yan sandan jihar, Aliyu Abubakar-Musa, ya ce ’yan luwadin da masu fyaden suna cikin masu laifi 1,627 da rundunar ta kama ...

’Yan sanda sun cafke barayi 11 a Jigawa

’Yan sanda sun cafke barayi 11 a Jigawa

Rundunar ta ce za a gurfanar da su a gaban kuliya da zarar an kammala bincike a kan su. ...

Gobara: Mutum 100 sun rasu, an ceto 417 a Kano a 2023

Gobara: Mutum 100 sun rasu, an ceto 417 a Kano a 2023

Kakakin hukumar ya ce sun samu kiran agaji guda 659 a 2023. ...

’Yan banga sun aika ’yan bindiga 40 lahira a wata arangama a Kaduna

’Yan banga sun aika ’yan bindiga 40 lahira a wata arangama a Kaduna

An yi asarar rayuka da duniyoyi a yayin arangamar tsakanin ’yan banga da maharan. ...