Headlines

Bam ya kashe mutum 4 da jikkata wasu a Borno

Bam ya kashe mutum 4 da jikkata wasu a Borno

Fasinjoji hudu kuma sun sami raunuka daban-dabam kuma nan da nan an kai su babban asibitin Biu don yi musu jinya.   ...

Gobara ta kashe ɗan shekara 7 a sansanin ’yan gudun hijira

Gobara ta kashe ɗan shekara 7 a sansanin ’yan gudun hijira

Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 3:00 na asubahin safiyar ranar 20 ga watan Maris, 2025, inda gobarar ta laƙume kayayyakin abinci da tufafi da sau ...

Taƙaddama: An kama wanda ya daɓa wa matarsa ​​wuƙa ta mutu

Taƙaddama: An kama wanda ya daɓa wa matarsa ​​wuƙa ta mutu

Wanda ake zargin ya daɓa wa matarsa ​​wuƙa har lahira a lokacin da suka yi ƙazamin faɗa da ya ɓarke a gidansu sanadin taƙaddama ...

’Yan bindiga sun yi garkuwa da jami’in FRSC a Benuwe

’Yan bindiga sun yi garkuwa da jami’in FRSC a Benuwe

Wanda aka yi garkuwan ya taso ne daga Makurdi sansaninsa, domin halartar jana’izar ɗan uwansa da ya rasu a lokacin da aka ɗauke shi zuwa wani wuri ...

Shahararren ɗan kasuwa Nasiru Ahali ya rasu a Kano

Shahararren ɗan kasuwa Nasiru Ahali ya rasu a Kano

Marigayin wanda yake shahararren masanin masana’antu ne ya rasu yana da shekara 108. ...