Headlines

An kama buhunan takin zamani 600 na sata a Kaduna

An kama buhunan takin zamani 600 na sata a Kaduna

Bayan samun bayanan sirrin an tura runduna ta musamman wadda ta kama motar a yankin Kawo da ke Kaduna. ...

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kudin Hajjin bana

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kudin Hajjin bana

NAHCON tana da tazarar lokacin da bai wuce wata guda ba ta kammala biyan duk kudin maniyyan Hajjin bana. ...

Za mu kara soke lasisin wasu masu hakar ma’adanai a bana — Alake

Za mu kara soke lasisin wasu masu hakar ma’adanai a bana — Alake

Ana fama da matsalar masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a Najeriya. ...

Jirgin sama dauke da mutane 378 ya kone a Japan

Jirgin sama dauke da mutane 378 ya kone a Japan

Wani jirgin sama dauke da mutane 379 ya kama da wuta a Filin Jirgi na Haneda da ke kasar Japan. ...

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da tantance takardun digiri na jami’o’in Benin da Togo

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da tantance takardun digiri na jami’o’in Benin da Togo

Za mu toshe duk wata kafa da tare da ladabtar da jami’an da ke da hannu a irin wannan lamari. ...