Headlines

An wawushe motar abinci ta Hukumar WFP a Borno

An wawushe motar abinci ta Hukumar WFP a Borno

Jami’an tsaro sun ziyarci wurin da lamarin ya faru, amma ba a kama kowa ba. ...

’Yan adawa sun shirya ƙalubalantar Tinubu a zaɓen 2027 – Atiku

’Yan adawa sun shirya ƙalubalantar Tinubu a zaɓen 2027 – Atiku

Jiga-jigan ’yan adawa da suka halarci taron sun haɗa da: Tsohon Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP a 2023, Peter Obi, wanda Yunusa Tanko ...

Gobara ta ƙone gidaje tare da asarar dukiya a Gombe

Gobara ta ƙone gidaje tare da asarar dukiya a Gombe

Gobarar wadda ta tashi da rana tsaka, ta yi saurin yaɗuwa zuwa gidaje uku, inda ta ƙone su kurmus. ...

‘Za a fara biyan Naira 77,000 ga masu yi wa ƙasa hidima daga Maris’

‘Za a fara biyan Naira 77,000 ga masu yi wa ƙasa hidima daga Maris’

Babban Darakta Janar (DG) na NYSC, Birgediya Janar Olakunle Oluseye Nafiu ne ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga masu yi wa ƙasa hidima a ...

Gwamnan riƙon ƙwarya na Jihar Ribas ya isa gidan gwamnati

Gwamnan riƙon ƙwarya na Jihar Ribas ya isa gidan gwamnati

A yanzu haka yana ganawar sirri da manyan jami’an tsaro da wakilan gwamnatin tarayya da kuma jami’an gwamnatin jihar. ...