Headlines

Tinubu na neman sahalewar Majalisa don karɓo bashin dala miliyan 516

Tinubu na neman sahalewar Majalisa don karɓo bashin dala miliyan 516

Shugaban ƙasar ya ce an tsara aikin gina kilomita 100 na titin ne domin ya haɗa Arewa maso yammacin ƙasar da Kudu maso Yammaci. ...

Majalisar dokokin Kano na tantance sabon mataimakin Gwamnan jihar

Majalisar dokokin Kano na tantance sabon mataimakin Gwamnan jihar

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya miƙa sunan Garo ga majalisar ne a ranar Talata domin tabbatar da shi, biyo bayan murabus ɗin tsohon mataimakinsa, Aminu Abd ...

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram da kashe ’yan ta’adda

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram da kashe ’yan ta’adda

Kamar yadda aka bayyana rahoton harin, wanda aka fara a tsakar dare zuwa misalin ƙarfe 3:00 na asuba na Laraba, ya gamu da tirjiya daga dakarun sojin ...

DSS ta gurfanar da El-Rufai kan zargin yin kutse a wayar Ribadu

DSS ta gurfanar da El-Rufai kan zargin yin kutse a wayar Ribadu

El-Rufai, ya musanta zargin da ake masa bayan an karanta masa tuhume-tuhumen a kotu. ...

Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi wa ’yarsa ciki hukuncin daurin rai da rai

Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi wa ’yarsa ciki hukuncin daurin rai da rai

Mai shari’a Blessing Egwu ce, ta yanke hukuncin ne a ranar Laraba. ...