Headlines

HOTUNA: An yi gobara a kasuwar ’yan gwan-gwan da ke Kano

HOTUNA: An yi gobara a kasuwar ’yan gwan-gwan da ke Kano

Duk da bincike ya soma gudana, amma kawo yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar ba. ...

Cire Gwamna Fubara ya saɓa wa Kundin Tsarin Mulki — Lauyoyi

Cire Gwamna Fubara ya saɓa wa Kundin Tsarin Mulki — Lauyoyi

Shugaban ƙasa ba shi da ikon tsige zaɓaɓɓen gwamna bayan ayyana dokar-ta ɓaci a jiharsa. ...

DAGA LARABA: Abin da doka ta ce kan dakatar da zaɓaɓɓen Gwamna

DAGA LARABA: Abin da doka ta ce kan dakatar da zaɓaɓɓen Gwamna

Shin ko Dokar Kasa ta bai wa shugaban kasa karfin ikon dakatar da gwamnan jiha dama ’yan majalisar dokokin ta? ...

An shiga zaman ɗar-ɗar yayin da sojoji suka mamaye Gidan Gwamnatin Ribas

An shiga zaman ɗar-ɗar yayin da sojoji suka mamaye Gidan Gwamnatin Ribas

Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci ta tsawon watanni shida a Jihar Ribas. ...

Shugaban Dattawan Arewa ya ajiye sarautar Magajin Rafin Zazzau

Shugaban Dattawan Arewa ya ajiye sarautar Magajin Rafin Zazzau

Nan gaba kaɗan za a fidda ranar da za a yi bikin naɗin sabon Magajin Rafin Zazzau. ...