Headlines

Tinubu ya sanya dokar ta-baci a Jihar Ribas

Tinubu ya sanya dokar ta-baci a Jihar Ribas

Tinubu ya dakatar da gwamna Simi Fubara da mataimakinsa da kum mambobin majalisar dokokin jihar ...

Hamas ta ɗora alhakin harin da Isra’ila ta kai a kan Amurka

Hamas ta ɗora alhakin harin da Isra’ila ta kai a kan Amurka

Wannan ya tona asirin ƙaryar da suke yi na iƙirarinsu kan damuwa da kawo ƙarshen yaƙin. ...

Majalisar Wakilai ta amince da ƙudirin dokar haraji

Majalisar Wakilai ta amince da ƙudirin dokar haraji

An dai shafe watanni ana taƙaddama kan dokar harajin wadda daga bisani gwamnonin jihohi 36 na Nijeriya suka cimma matsaya a kai. ...

Wike ya ƙwace filin Sakatariyar PDP da ke Abuja

Wike ya ƙwace filin Sakatariyar PDP da ke Abuja

Aminiya ta ruwaito cewa filin na Jamiyyar PDP na daga cikin filaye 4,700 da Ministan ya ƙwace a Abuja. ...

Janar Tsiga ya shafe kwanaki 40 a hannun masu garkuwa duk da biyan kuɗin fansa

Janar Tsiga ya shafe kwanaki 40 a hannun masu garkuwa duk da biyan kuɗin fansa

Da farko waɗanda suka yi garkuwa da tsohon Janar ɗin, sun buƙaci a ba su naira miliyan 250 ...