Tsohon Shugaban ’Yan Sanda Alkali Ya Gina wa Al’umma Masallacin Juma’a
Tsohon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali ya b da gudunmuwar masallacin Juma’a da ya gina a unguwar G.R.A Damaturu, Jihar Yobe. ...
Tsohon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali ya b da gudunmuwar masallacin Juma’a da ya gina a unguwar G.R.A Damaturu, Jihar Yobe. ...
An zargi wani likita da naushin wata tsohuwa mai shekara 82 marar lafiya a lokacin da yake tsaka da yi mata tiyata a ido. ...
’Yan bindiga sun sace mutane 39 bayan sun kashe wasu mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. ...
Labaran wadanda ’yan sanda suka kama bisa zargin tu’ammali da sassan jikin dan Adam da masu cin naman mutane da masu sayarwa domin yin tsafi ya wuce m ...
Mutane 6 sun mutu wasu 15 suka ji raunuka a wani hatsarin da wata tirela ta yi a hanyar Abacha Raod da ke unguwar Jekadafari a garin Gombe. ...