Headlines

Kano: Abba ya kaddamar da aikin gadar Dan Agundi

Kano: Abba ya kaddamar da aikin gadar Dan Agundi

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin Gadar Kofar Dan Agundi duk da cewa kotu ta hana shi amfani da kudin kananan hukumomi ...

An kama shi da kwayar Exol guda 123,000 a Yobe

An kama shi da kwayar Exol guda 123,000 a Yobe

Masu safarar tabar wiwi da sauran miyagun kwayoyi sun shiga hannu Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) a Jihar Yobe. ...

Yadda Sibil Difens Ta Kama Masana’antar Gurbataccen Man Dizel A Gombe

Yadda Sibil Difens Ta Kama Masana’antar Gurbataccen Man Dizel A Gombe

Hukumar NSCDC ta kama wata masana’antar hada gurbataccen man Dizel a Jihar Gombe. ...

Dauda Lawal ya gwangwaje ma’aikatan Zamfara da albashin wata guda

Dauda Lawal ya gwangwaje ma’aikatan Zamfara da albashin wata guda

Gwamnan Zamfara ya ba wa ma’aikatan jihar da na kananan hukumomi albashinsu wata guda a matsayin kyautar karshen shekara. ...

’Yan bindiga na barazanar kashe daliban Jami’ar Gusau nan da kwana 7

’Yan bindiga na barazanar kashe daliban Jami’ar Gusau nan da kwana 7

Iyayen daliban Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke Jihar Zamfara, sun roki gwamnati ta gaggauta ceto ’ya’yan nasu sakamkon barazanar kashe daliban cikin kw ...