Headlines

Abba ya mayar da filin Idi cibiyar harkokin addinin Musulunci

Abba ya mayar da filin Idi cibiyar harkokin addinin Musulunci

Gwamnan ya sanar da cewar bayan ƙaramar salla a dasa harsashin ginin cibiyar. ...

HOTUNA: NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye a cikin carbi da takalma

HOTUNA: NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye a cikin carbi da takalma

An cafke ababen zargin ne yayin da suke ƙoƙarin safarar hodar iblis ɗin zuwa ƙasa mai tsarki. ...

Akwai ’yan ƙwaya a cikin sarakunan gargajiya — Obasanjo

Akwai ’yan ƙwaya a cikin sarakunan gargajiya — Obasanjo

Obasanjo ya ce a cikin sarakunan akwai masu safarar miyagun ƙwayoyi da waɗanda ke garkuwa da mutane. ...

Afirka ta Kudu ta yi martani kan korar jakadanta daga Amurka

Afirka ta Kudu ta yi martani kan korar jakadanta daga Amurka

Matakin da Amurka ta ɗauka na korar jakadan Afirka ta Kudu, Ebrahim Rasool, abin takaici ne. ...

Trump ya dakatar da kafar watsa labarai ta VOA

Trump ya dakatar da kafar watsa labarai ta VOA

Sama da shekaru 80 kenan da kafa VOA wadda ke yaɗa shirye-shiyenta cikin harsuna 40. ...