Gawuna ya fi dacewa a bai wa muƙamin minista — Gwarzo
Tsohon ministan, ya ce Gawuna ne ya fi dacewa da kujerar ministan da aka bai wa Yusuf Ata. ...
Tsohon ministan, ya ce Gawuna ne ya fi dacewa da kujerar ministan da aka bai wa Yusuf Ata. ...
Ɗan uwansa ya ce sojoji ba su bayar da gawar mamacin ba, amma a cewarsa suna sa ran yi masa jana’iza a ranar Juma’a. ...
Ƙungiyar Ƙwadago ta umarci ma’aikata sun fara yajin aikin sai abin da hali ya yi a duk jihohin da ba a fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi ba ...
Al’ummar Kano sun koma tafiya a ƙasa da hawa keke da babura masu caji sakamakon tsadar fetur ...
Jiragen sojin Nijeriya sun halaka mayaƙan Lakurawa da dama a yayin da suke shirin kai hari a tsakanin jihohin Kebbi da Zamfara ...