Headlines

’Yan bindiga sun kona uwa da ’ya’yanta da ransu a Sakkwato

’Yan bindiga sun kona uwa da ’ya’yanta da ransu a Sakkwato

’Yan bindiga sun kona wata uwa da ’ya’yanta tare da surukarta da ransu a cikin daki a Jihar Sakkwato. ...

HOTUNA: Bikin Baje-Kolin Namun Dajin Da Maharba Suka Kamo

HOTUNA: Bikin Baje-Kolin Namun Dajin Da Maharba Suka Kamo

Mafarauta da namun dajin da suka kamo a wurin baje-kolin Maharba na Egbira Irewha na shekara-shekara a Jihar Nasarawa ...

’Yan Shi’a sun halarci ibadar Kirsimeti a coci a Zariya

’Yan Shi’a sun halarci ibadar Kirsimeti a coci a Zariya

Jagoran ’yan Shi’a da suka halarci ibadar ya ce sun dauki Kirsimeti a matsayin ranar gudanar da bukukuwa da abota da kuma hadin kai ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 ranar Kirsimeti a Adamawa

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 ranar Kirsimeti a Adamawa

Shugaban yankin ya ce suna zargin mayakan Boko Haram ne suka kai harin. ...

Yadda ’Yan Bindiga Suka Kashe Mutum 96 Suka Kone Gidaje 221 a Filato

Yadda ’Yan Bindiga Suka Kashe Mutum 96 Suka Kone Gidaje 221 a Filato

Mahara sun kashe mutum 96 suka kona gidaje 221 a kauyukan kananan hukumomin Bokkos da Barkin Ladi na Jihar Filato a jajibirin ranar Kirsimeti ...