Headlines

Galibin ’yan Najeriya na neman muƙaman gwamnati don arzuta kansu — Obasanjo

Galibin ’yan Najeriya na neman muƙaman gwamnati don arzuta kansu — Obasanjo

Obasanjo ya bayyana hakan ne a cikin sabon littafinsa mai suna ‘Nigeria: Past and Future’ inda ya zayyana halayen manyan shugabanni a matakin tarayya ...

Za a mayar da waɗanda Lakurawa suka raba da garuruwansu – Gwamnan Kebbi

Za a mayar da waɗanda Lakurawa suka raba da garuruwansu – Gwamnan Kebbi

Nasir Idris ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar jaje ga mutanen da hare-hare ya raba da garuruwansu a sananin ƴangudun hijira ...

Peter Obi ya yi ganawar sirri da gwamnan Bauchi

Peter Obi ya yi ganawar sirri da gwamnan Bauchi

A baya dai Obi da Bala Mohammed sun yi tafiya a tutar jam’iyyar PDP kafin daga bisani suka rabu. ...

Da amincewar Buhari na fice daga jam’iyyar APC — El-Rufai

Da amincewar Buhari na fice daga jam’iyyar APC — El-Rufai

El-Rufai ya ce yana yawan tuntuɓar Buhari kafin ɗaukar kowane irin mataki game da siyasarsa. ...

’Yan bindiga sun sace gwarzon gasar karatun Alƙur’ani a Katsina

’Yan bindiga sun sace gwarzon gasar karatun Alƙur’ani a Katsina

Maharan sun sace gwarzon ne tare da mahaifinsa da wasu ‘yan uwansa. ...