Headlines

An kama masu kwacen waya 26 a Jigawa

An kama masu kwacen waya 26 a Jigawa

Rundunar ta ce ta kama masu laifin ne bayan wani samame da ta kai daban-daban a jihar. ...

Kirsimeti: “Mun Kasa Zuwa Ko Ina Saboda Tsadar Rayuwa”

Kirsimeti: “Mun Kasa Zuwa Ko Ina Saboda Tsadar Rayuwa”

Bikin kirsimetin wannan shekara ya zo a yanayi na matsin tattalin arziki. ...

‘Yan bindiga sun kashe mutum 16 a sabon hari a Filato

‘Yan bindiga sun kashe mutum 16 a sabon hari a Filato

Gwamnan jihar ya bayyana bacin ransa, kan harin da aka kai. ...

El-Rufai ya kai wa Obasanjo ziyara

El-Rufai ya kai wa Obasanjo ziyara

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ziyarci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Abeokuta, jihar Ogun a ranar Lahadi. ...

Ban gayyaci Tinubu don yin sulhu a rikicin Ribas ba —Wike

Ban gayyaci Tinubu don yin sulhu a rikicin Ribas ba —Wike

Wike da magajinsa Fubara sun sa zare inda alakarsu ta yi tsami a baya-bayan nan. ...