Headlines

Dan sanda ya harbi jarumin Nollywood

Dan sanda ya harbi jarumin Nollywood

’Yan sanda sun tabbatar da harbin da wani jami’insu ya yi wa jarumi kuma daraktan fina-finan Nollywood a wurin casu ...

Yadda Emefiele ya mallaki bankuna 3 ta barauniyar hanya

Yadda Emefiele ya mallaki bankuna 3 ta barauniyar hanya

Rahoton ya tona yadda Emefiele ya saye bankuna biyu ba tare da ya kashe ko sisi ba ...

CBN ya janye haramcin amfani da kudaden Crypto

CBN ya janye haramcin amfani da kudaden Crypto

Bayan shekara biyu, CBN ya janye haramcin da ya sanya kan amfani da kudaden Crypto ...

Zaben Kano: Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar ‘Neman Adalci’

Zaben Kano: Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar ‘Neman Adalci’

Sheikh Dahiru Bauchi ya nesanta kansa da wasikar da ake riya cewa ya aike wa Babban Alkalin Najeriya kan Shari’ar Zaben Gwamnan Kano. ...

Sababbin ’yan haya sun tsere da ’ya’yan makwabta 4

Sababbin ’yan haya sun tsere da ’ya’yan makwabta 4

Wasu mata sun shiga damuwa bayan da sababbin ’yan hayarsu suka tsere da ’ya’yansu hudu kwana uku da kama haya a gidan da suke a Jihar Abiya. ...