Matsahi ya kashe abokinsa saboda na’urar jin sauti a Kano
An gurfanar da wani matashi a Kano bisa zargin kashe abokinsa saboda na’urar jin sauti ...
An gurfanar da wani matashi a Kano bisa zargin kashe abokinsa saboda na’urar jin sauti ...
Matar ta kashe matashin saboda ya yi yunkurin hana ta kashe kanta. ...
Babban Mai Binciken CBN ya gano asusun bankunan kasashen waje 593 da tsohon gwamnan bankin, Godwin Emefiele ya ɓoye kudade ...
Hukumomi sun ce an samu karin kashi 100 na wadanda aka kai asibiti domin duba lafiyar kwakwalwarsu a shekarar 2023. ...
Sabon Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Kaduna, Salihu Abubakar, ya roki limamai su taimaka wajen wayar da kan maniyyata su kokarta cika kudin kujera ...