Headlines

Ainihin abin da ke kawo wa Manchester United koma baya

Ainihin abin da ke kawo wa Manchester United koma baya

Shekara 51 ke nan rabon da Manchester United ta yi irin wannan rashin ƙoƙarin. ...

‘Yarjejeniyar sayar wa Matatar Dangote ɗanyen mai a farashin naira za ta ƙare a ƙarshen Maris’

‘Yarjejeniyar sayar wa Matatar Dangote ɗanyen mai a farashin naira za ta ƙare a ƙarshen Maris’

A fahimci cewa yarjejeniyar sayar da ɗanyen mai a farashin naira ta wata shida ce, kuma da sharaɗin akwai man. ...

An hana tashe bana a Kano — Nalako

An hana tashe bana a Kano — Nalako

A ‘10 Na Marmari Bahaushe ya ga bai ma kamata a yi tashe a lokacin ba, sai an shiga 10 Na Wuya, lokacin an ɗan fara gajiya da azumin. ...

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da ke Shirin Faruwa A Fagen Siyasar Najeriya

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da ke Shirin Faruwa A Fagen Siyasar Najeriya

Shin ko me zai biyo bayan wannan girgiza da tsallen baɗaken Malam Nasiru da dirarsa suka haifar? ...

’Yan bindiga sun kashe manoma 14 a Ondo

’Yan bindiga sun kashe manoma 14 a Ondo

Ina tsammanin zuwa yanzu sun kashe mutum fiye da 40 a ƙauyukan yayin da wasu da dama sun jikkata. ...