Headlines

Abba zai naɗa sabon Kwamishina a Kano

Abba zai naɗa sabon Kwamishina a Kano

Wanda gwamnan ke shirin naɗawa muƙamin kwamishina shi ne Shugaban Hukumar Tsara Birane ta Kano, KNUPDA. ...

Yadda za a samu rufin asiri da sana’ar ɗinki — Muhammad

Yadda za a samu rufin asiri da sana’ar ɗinki — Muhammad

Mun fuskanci ƙalubale a shekarar da ta gabata saboda a lokacin ba ta ɗinka sutura ake ba ta abincin da za a ci ake fama. ...

Ko dai Gwamna Fubara ya yi murabus ko a tsige shi — APC

Ko dai Gwamna Fubara ya yi murabus ko a tsige shi — APC

Okocha ya ce gayyatar da Fubara ya aika wa ’yan majalisar jihar domin ya gana da su akwai lauje cikin naɗi. ...

An cafke mutum uku kan satar wayoyin lantarki a Adamawa

An cafke mutum uku kan satar wayoyin lantarki a Adamawa

An cafke ababen zargin ne da wayoyin lantarkin yayin wani sintiri da ’yan sanda suka gudanar a ranar 9 ga wannan wata na Maris. ...

Abin da ya sa na sauya sheƙa daga APC zuwa SDP — El-Rufai

Abin da ya sa na sauya sheƙa daga APC zuwa SDP — El-Rufai

Jam’iyyar APC ta sauka daga kan manufofin da aka assasa ta tun fil-azal. ...