Headlines

’Yan bindiga sun kashe manoma 4 sun sace 8 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe manoma 4 sun sace 8 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe manoma hudu sun sace wasu takwas a kauyen Nahuta da ke Karamar Hukumar Batsari a Jihar Katsina. ...

An tsare matashi kan ce wa budurwa ‘kin iya Kunu’ a Kano

An tsare matashi kan ce wa budurwa ‘kin iya Kunu’ a Kano

Matashin ya fusata budurwar har ta shigar da kara a kan damun ta da maganar ‘kunu’. ...

Shari’ar Zaben Kano: Babu wata tattaunawa tsakanin Tinubu da NNPP —APC

Shari’ar Zaben Kano: Babu wata tattaunawa tsakanin Tinubu da NNPP —APC

APC ta musanta kulla yarjejeniya da Gwamna Abba na Kano ko kuma NNPP don yin sulhu kan hukuncin kotun koli a shari’ar zaben gwamnan jihar. ...

Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi neman masu kwarewa a kan masu kwalin digiri kawai. ...

Musulma ta raba wa marayu da zawarawa Kirista kayan Kirsimeti a Kaduna

Musulma ta raba wa marayu da zawarawa Kirista kayan Kirsimeti a Kaduna

A wannan hali da matsin rayuwa, wata Musulma ta raba kudi da tufafi ga marayu da zawarawa da ’yan gudun hijira Kiristoci domin su yi bikin Kirsimeti a ...