Headlines

An yi garkuwa da ɗan uwan ​​Bishop Kukah da wasu 6 a Kaduna

An yi garkuwa da ɗan uwan ​​Bishop Kukah da wasu 6 a Kaduna

Har ya zuwa lokacin da ake zantawa da wakilinmu, babu wata tuntuɓa da masu garkuwar suka yi dangane da neman kuɗin fansa. ...

Najeriya ta kama hanyar gyaruwa – Remi Tinubu

Najeriya ta kama hanyar gyaruwa – Remi Tinubu

Remi ta bayyana haka ne yayin taron shan ruwa da ta shirya a fadar gwamnati da ke Abuja. ...

Wani mutum ya yanke jiki ana salla a Masallaci, ya rasu a asibiti

Wani mutum ya yanke jiki ana salla a Masallaci, ya rasu a asibiti

An gano mamacin na fama da ciwon hawan jini kafin rasuwarsa. ...

Majalisar wakilai na shirin ƙwace rajistar jam’iyyu daga hannun INEC

Majalisar wakilai na shirin ƙwace rajistar jam’iyyu daga hannun INEC

Ƙudirin na son a kafa hukumar da za ta kula da rajistar jam’iyyu da kuma al’amuransu. ...

Sojoji sun hallaka mai haɗa wa Boko Haram bam a Sambisa

Sojoji sun hallaka mai haɗa wa Boko Haram bam a Sambisa

Sojojin samun wannan nasara ne bayan samun bayanan sirri. ...