Headlines

Dakatarwa: Har yanzu ni Sanata ce — Natasha

Dakatarwa: Har yanzu ni Sanata ce — Natasha

Natasha ta ce za ta ci gaba da yi wa al’ummarta aiki duk da dakatarwar da aka yi mata. ...

Doyin Okupe: Tsohon kakakin shugaban ƙasa ya rasu

Doyin Okupe: Tsohon kakakin shugaban ƙasa ya rasu

Dakta Doyin Okupe ya rasu ne bayan fama da jinya a sakamakon cutar kansa. ...

NAJERIYA A YAU: Falalar Buɗa-baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi

NAJERIYA A YAU: Falalar Buɗa-baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi

Shin ko mene ne matsayin buɗa-baki tare da iyali a watan Ramadana? ...

’Yan bindiga: Har yanzu Janar Tsiga na tsare bayan kwanaki 29

’Yan bindiga: Har yanzu Janar Tsiga na tsare bayan kwanaki 29

An yi garkuwa da Tsiga, wanda tsohon Darakta-Janar na Hukumar Yi Wa ƙasa hidima (NYSC) ne tare da wasu mazauna garin su tara, ...

Ƙin yin sulhu da ’yan bindiga na haifar da alheri – Gwamnan Zamfara

Ƙin yin sulhu da ’yan bindiga na haifar da alheri – Gwamnan Zamfara

Gwamnan ya jaddada matsayarsa na ƙin amincewa da yin sulhu da ‘yan bindiga. ...