Headlines

Za mu hukunta masu hannu a harin Tudun Biri —Hafsan Tsaro

Za mu hukunta masu hannu a harin Tudun Biri —Hafsan Tsaro

Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunar za ta hukunta duk sojan da aka samu da laifi a harin Tudun Biri ...

Harin Tudun Biri: Gwamnonin Arewa sun ba da gudummawar N180m

Harin Tudun Biri: Gwamnonin Arewa sun ba da gudummawar N180m

Kungiyar Gwamnonin Arewa ta kuma yi alkawarin kwato hakkin mutanen da kuma ganin sun samu adalci daga hukumomin da ke da alhaki. ...

Magidanci ya rataye kansa a Adamawa

Magidanci ya rataye kansa a Adamawa

Wani magidanci mai ’ya’ya uku mata ya rataye kansa a yankin Jimeta da ke Jihar Adamawa ...

Kotun Koli ta tabbatar da tuhumar ta’addanci kan Nnamdi Kanu

Kotun Koli ta tabbatar da tuhumar ta’addanci kan Nnamdi Kanu

Kotun koli ta soke hukuncin kotun daukaka kara na sakin Nnamdi Kanu da ake zargi da cin amanar kasa da Gwamnatin tarayya take yi masa ...

Mutum 16 sun mutun 30 sun jikkata a hatsarin tirela a Jos

Mutum 16 sun mutun 30 sun jikkata a hatsarin tirela a Jos

Wata tirela makare da kaya da mutane ta yi adungure, inda mutum 16, wasu kimanin 30 suna samu raunuka a hanyar Jos-Abuja ...