Headlines

EFCC ta kama tagwaye ’yan yahoo

EFCC ta kama tagwaye ’yan yahoo

Wasu tagwaye sun fada komar EFCC bisa zargin su da laifin damfarar mutane ta intanet wanda aka fi sani da yahoo boys ...

Yadda ’yan bindiga suka sace mutane 30 a Abuja

Yadda ’yan bindiga suka sace mutane 30 a Abuja

A daidai wannan lokacin ne kuma wasu ’yan bindingan suka sace wasu mutum bakwai a unguwar Arab road da ke Garin Kubwa da ke makwabtaka da Dei-Dei, was ...

Yadda aka karrama mai Keke-NAPEP Da Ya Dawo Da N9m da ya tsinta a babur dinsa a Yobe

Yadda aka karrama mai Keke-NAPEP Da Ya Dawo Da N9m da ya tsinta a babur dinsa a Yobe

Kungiyar manyan sakatarorin jihar Yobe ta karrama Malam Ali Bulama, wani mai haya da Keke-NAPEP da ya mayar da Naira miliyan tara da wani fasinjan ya ...

Matakin Da Zai Sa Farashi Ya Sauka Bayan Ya Ƙaru

Matakin Da Zai Sa Farashi Ya Sauka Bayan Ya Ƙaru

Da zarar farashin wani abu a Najeriya ya karu, ba lallai ya sauko ba. ...

Tinubu ya sallami shugabannin hukumomin sufurin Jiragen sama

Tinubu ya sallami shugabannin hukumomin sufurin Jiragen sama

Shugaba Tinubu ya nasa sabbin shugabanni a hukumomi shida da ke karkashin Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama ...