Headlines

Kisan Mauludi: Iyalan mutanen da aka kashe na neman diyyar N33bn daga Gwamnati

Kisan Mauludi: Iyalan mutanen da aka kashe na neman diyyar N33bn daga Gwamnati

’Yan uwan wasu daga cikin mutanen da jirgin soja ya kashe a taron Mauludi a kauyen Tudun Biri na neman diyyar biliyan 33 daga gwamnati ...

An kwantar da daliban firamare 18 a asibiti bayan cin abincin makaranta

An kwantar da daliban firamare 18 a asibiti bayan cin abincin makaranta

An kwantar da daliban wata makarantar firamare su 18 a asibiti bayn da suka ci abincin da Gwamantin Jihar Osun take ciyar da dalibai a makarantu. ...

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 4 a Ribas

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 4 a Ribas

’Yan bindiga sun kashe sojoji hudu a bakin aiki a Jihar Ribas ...

Hayaniya ta kaure a Majalisar Kano kan kudaden masarautu

Hayaniya ta kaure a Majalisar Kano kan kudaden masarautu

Majalisar Dokokin Kano ta amince da karamin kasafin 2023 na Naira biliyan 24 ...

Kano: An kama Daraktan ma’aikatar ruwa kan karkatar da injinan rarraba ruwa

Kano: An kama Daraktan ma’aikatar ruwa kan karkatar da injinan rarraba ruwa

’Yan sanda sun tsare Daraktan Ma’aikatar Ruwa ta Kano kan zargin karkatar da injinan rarraba ruwan sha a jihar. ...