Gwamnatin Tarayya ta kashe N604m wajen sauya halin tubabbun ’yan ta’adda
Sai dai da yawan ‘yan Najeriya sun soki wannan shiri na mayar da tubabbu ‘yan ta’adda cikin al’umma. ...
Sai dai da yawan ‘yan Najeriya sun soki wannan shiri na mayar da tubabbu ‘yan ta’adda cikin al’umma. ...
Ana sa ran kwamitin zai gayyaci Garo domin tantance shi, domin gabatar da rahoto ga zauren majalisar a ranar Litinin. ...
Adelabu ya sanar da Shugaban Kasa Bola Tinubu, game da burinsa na tsayawa takarar gwamna a wata ganawa da suka yi a ranar Talata ...
Sojoji sun mamaye sansanonin ’yan bindigar, sannan jiragen yaki suka yi musu ruwan bama-bamai da ya hallaka ’yan bindiga da dama tare da lalata sansan ...
Amma masu zanga-zangar sun ce sun dauki matakin kona shi ne saboda sun gaji da yawan hare-haren da ake kai musu ba tare da sun samu kariya ba. ...