Headlines

Ramadan: Gwamnatin Jigawa ta rage lokacin aiki

Ramadan: Gwamnatin Jigawa ta rage lokacin aiki

Gwamnatin Jihar Jigawa ta rage tsawon lokacin aikin ma’aikatanta nan take albarkacin watan Ramadan. ...

Ɗan majalisa ya biya wa ɗaliban mazaɓarsa N45m na jarabawar WAEC

Ɗan majalisa ya biya wa ɗaliban mazaɓarsa N45m na jarabawar WAEC

Ya ce ya yanke shawarar yin haka ne don tallafa wa iyayen ɗalibai marasa galihu don ba su damar cimma burinsu na samar wa ’ya’yansu ilimin zamani dana ...

Miji ya yi yunƙurin kashe matarsa kan zargin maita a Kano

Miji ya yi yunƙurin kashe matarsa kan zargin maita a Kano

Magidancin ya yunƙurin kai wa matar tasa farmaki da adda saboda zargin ta da maita ...

Bidiyon batsa: Kotu ta ɗaure ’yan Tiktok a gidan yari a Kano

Bidiyon batsa: Kotu ta ɗaure ’yan Tiktok a gidan yari a Kano

Kotu ta yanke ’yan TikTok ɗin hukuncin ɗaurin shekara guda kowannensu a gidan yari saboda yaɗa bidiyon da bai dace ba ...

Jami’an tsaro sun hana jama’a kwasar mai bayan hatsarin tanka a Taraba

Jami’an tsaro sun hana jama’a kwasar mai bayan hatsarin tanka a Taraba

Rahotanni sun bayyana cewa faɗuwar tankar man ke da wuya, jami’an tsaron suka isa wurin, inda suka killace wurin domin hana mutane kaiwa inda ma ...