Headlines

Kotun Koli: Muna son a yi adalci a shari’ar zaben Kano —’Yan Kannywood

Kotun Koli: Muna son a yi adalci a shari’ar zaben Kano —’Yan Kannywood

Wasu jaruman Kannywood sun roki Shugaba Tinubu da ya tabbatar da an yi adalci a shari’ar zaben gwamnan Jihar Kano da ke tafe a kotun koli. ...

’Yan bindiga sun sace mutum 23 a Abuja

’Yan bindiga sun sace mutum 23 a Abuja

Mai unguwar yankin ne ya tabbatar da sace mutanen 23. ...

Tinubu na da tsare-tsaren farfaɗo da martabar Najeriya —Abdulmumin Jibrin

Tinubu na da tsare-tsaren farfaɗo da martabar Najeriya —Abdulmumin Jibrin

Ɗan majalisar ya yi kiran ne lokacin zaman haɗin gwiwa na kwamitocin harkokin kasashen waje na majalisun tarayya yayin kare kasafin kudin ma’aikatar w ...

Sojoji sun kashe dan ta’adda Ali Kachalla da kwamandojin Dogo Gide

Sojoji sun kashe dan ta’adda Ali Kachalla da kwamandojin Dogo Gide

Jiragen sojin Najeriya sun kashe dan bindiga Ali Alhaji Alheri, wanda ya jagoranci sace dalibai mata na Jami’ar Tarayya ta Gusau da kuma yaran Dogo Gi ...

Gwamnatin Borno na raba wa ’yan gudun hijira dabbobi 5,000

Gwamnatin Borno na raba wa ’yan gudun hijira dabbobi 5,000

An raba awaki da tumaki 3,000 ga mata 500, sannan za a raba karin 200 kafin karshen wannan shekara ...