Ya rasu a yayin buɗa-baki a Abuja
Wani mutum wanda aka bayyana a matsayin Abdulrashid Usman, ya yanke jiki ya mutu a yayin da yake buɗa-baki a yankin Babban Birnin Tarayya. ...
Wani mutum wanda aka bayyana a matsayin Abdulrashid Usman, ya yanke jiki ya mutu a yayin da yake buɗa-baki a yankin Babban Birnin Tarayya. ...
Fasto Yohanna Buru, ya ce sun yi haka ne domin yauƙaƙa dangantaka da kuma wanzar da zaman lafiya a tsakanin Musulmi da makwabtansu mabiya wasu addinai ...
Saudiyya ta fitar da ƙa’idoji biyar ga baƙi da ’yan ƙasar da ke son yin Itikafi a ƙasar a watan Ramadan bana ...
Rundunar ta ɗora laifin ci gaban matsalar a kan abin da ta kira “sakacin” manyan jami’ai wajen tura ’yan sandan da ba su san ciwon kansu ba wajen aiki ...
Guterres ya jaddada muhimmancin tunawa da waɗanda suke cikin halin ƙunci, musamman ’yan gudun hijira da waɗanda ke fama da rikice-rikice a wurare kama ...