Headlines

’Yan Arewa a Majalisar Tarayya sun ba da gudummawar N395m

’Yan Arewa a Majalisar Tarayya sun ba da gudummawar N395m

’Yan Arewa a Majalisar Wakilai sun ba da gudunmmawar kudi Naira miliyan 45 da kayan more rayuwa na miliyan 350 ga al’ummar kauyen Tudun Biri ...

Fitacciyar mai karanta labaran NTA, Aisha Bello ta rasu

Fitacciyar mai karanta labaran NTA, Aisha Bello ta rasu

Aisha Bello ta shafe kusan shekara 20 tana karanta labarai a gidan talabijin na NTA. ...

Rikicin Siyasa: ’Yan majalisa 27 sun sauya sheka daga PDP a Ribas

Rikicin Siyasa: ’Yan majalisa 27 sun sauya sheka daga PDP a Ribas

A watan da ya gabata alaka ta yi tsami tsakanin Gwamna Fubara da uban gidansa, tsohon gwamna Nyesom Wike. ...

’Yan sanda sun kashe ’yan ta’adda da ke neman sace matafiya a Katsina

’Yan sanda sun kashe ’yan ta’adda da ke neman sace matafiya a Katsina

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya bukaci hadin kan jama’a don dakile hari a nan gaba. ...

Hajji 2024: Kamfanonin jirgin yawo 40 za su yi jigilan maniyyatan Najeriya

Hajji 2024: Kamfanonin jirgin yawo 40 za su yi jigilan maniyyatan Najeriya

Kasar Saudiyya ta kara yawan kamfononin jirgin yawo da za su yi jigilar maniyyatan Najeriya a aikin Hajjin 2024 zuwa 40 daga 10. ...