Headlines

Girke-girken Azumi: Yadda ake yin Tsiren Dankali

Girke-girken Azumi: Yadda ake yin Tsiren Dankali

Za a iya amfani da girkin namu na yau a matsayin abin buɗa-baki, da zarar an sha ruwa. ...

Hisba ta kama wasu matasa ba sa azumi a Kano

Hisba ta kama wasu matasa ba sa azumi a Kano

Hukumar ta ce za ta ci gaba da sa ido don tabbatar da cewar an kiyaye dokokin Shari’a a jihar. ...

Sojoji sun ƙwato makamai a dajin Sambisa

Sojoji sun ƙwato makamai a dajin Sambisa

Dakarun sun jadadda aniyarsu na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a dajin. ...

Fasinjoji 12 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Edo

Fasinjoji 12 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Edo

Jami’in ya ce ana zargin direban motar da yin barci yayin da yake tuƙi, wanda shi ne ya haddasa hatsarin. ...

Miji ya kashe matarsa saboda abincin buɗa-baki a Bauchi

Miji ya kashe matarsa saboda abincin buɗa-baki a Bauchi

’Yan sanda sun kama mijin, sun ɗauko bulalar da aka yi amfani da ita domin gudanar da bincike. ...