Headlines

Burina in yi fice kamar mahaifiyata — Maryam ‘Yar Auta

Burina in yi fice kamar mahaifiyata — Maryam ‘Yar Auta

Gaskiya ban haɗu da wata matsala ba, don ina yin wasu ’yan abubuwa haka ina ɗora wa a shafina na TikTok. ...

Kare ya ta da gobara a gida

Kare ya ta da gobara a gida

Ana gargaɗi game da barin batir lithium a wurin da yara da dabbobi za su iya kaiwa. ...

Ban fitar da ran lashe Premier League na bana ba — Arteta

Ban fitar da ran lashe Premier League na bana ba — Arteta

Rabon da Bukayo Saka ya buga wa Arsenal tamaula tun cikin Disamba. ...

Ta ina Kungiyar Hizbullah ke samun kuɗaɗenta?

Ta ina Kungiyar Hizbullah ke samun kuɗaɗenta?

Binciken ya nuna cewa Hizbulla ta samu aƙalla Dala miliyan 300 duk wata kafin a hamɓarar da Bashar al-Assad a Disamban 2024. ...

An kama ɓarayin waya a Kano

An kama ɓarayin waya a Kano

’Yan sanda sun ce akan samu miyagu da suke sojan gona a matsayin masu sayen kayayyaki a kasuwa. ...