Headlines

Mutum 16 sun mutu 27 sun jikkata a hatsarin tirela a Kaduna

Mutum 16 sun mutu 27 sun jikkata a hatsarin tirela a Kaduna

Mutum 16 sun rasu, 27 sun samu raunuka a hatsarin tirela a hanyar Kaduna-Abuja ...

Kisan ’Yan Mauludi: Sanatoci sun ba da gudummawar N109m

Kisan ’Yan Mauludi: Sanatoci sun ba da gudummawar N109m

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ce sanatocin su 109 sun sadaukar da albashinsu na Disamba ga mutanen Tudun Biri ...

Gwamnan Katsina ya ceto wanda ’yan ta’adda suka sace

Gwamnan Katsina ya ceto wanda ’yan ta’adda suka sace

Gwamnan Katsina, Dikko Raddah, ya jagoranci jami’an tsaro wajen fatattar ’yan bidiga a Karamar Hukumar Safana ...

Iyalan ’yan sanda da suka rasu sun karbin cekin kudi N80m a Gombe

Iyalan ’yan sanda da suka rasu sun karbin cekin kudi N80m a Gombe

An biya iyalan yan sanda da suka rasu a bakin Jihar Gombe hakkokinsu inda suka karbi cekin kudi Naira miliyan 80 ...

Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi

Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi

Farfesa Ahmed Abu Bilal na Jami’ar ABU ya ce kudin da yake samu daga sana’ar walda a gefen titi ya ninka albasinsa ...