Headlines

Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi

Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi

Farfesa Ahmed Abu Bilal na Jami’ar ABU ya ce kudin da yake samu daga sana’ar walda a gefen titi ya ninka albasinsa ...

Dan kasuwa ya nemi kashe matarsa don ya kara jari a shagonsa

Dan kasuwa ya nemi kashe matarsa don ya kara jari a shagonsa

Ana cafke wani dan kasuwa kan yunkurin kashe matarsa don ya samu damar sayar da talabijin dinsu ya kara jari ...

Kisan ’Yan Mauludi: Bala’in ya yi wa ’yan Arewa yawa —Bello Yabo

Kisan ’Yan Mauludi: Bala’in ya yi wa ’yan Arewa yawa —Bello Yabo

Sheikh Muhammad Bello Yabo ya bayyana alhilinsa kan yadda ake kashe al’ummar Arewacin Najeriya inda ya ce bala’in ya yi yawa ...

Abin da Dahiru Bauchi ya ce kan sauya sunan kauyen Tudun Biri

Abin da Dahiru Bauchi ya ce kan sauya sunan kauyen Tudun Biri

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce sauya sunan gari abu ne da ya shafi al’ummar garin, idan kuma mutanen Tudun Biri suka zabi sauya sunan garinsu ...

Ilimin ’Yan Mata: Sarkin Katsina na shirin korar shirin AGILE daga jihar

Ilimin ’Yan Mata: Sarkin Katsina na shirin korar shirin AGILE daga jihar

Sarkin ya ce shirin na AGILE yana wuce gona da iri da kuma kokarin gurbata tarbiyyar da aka san yankin da ita. ...