Headlines

An ga watan Ramadan a Najeriya

An ga watan Ramadan a Najeriya

Sarkin Musulmi wanda ya sanar da ganin watan a garuruwan Maiduguri da Bama da ke Jihar Borno, ya buƙaci al’ummar Musulmin Najeriya da su tashi d ...

Gwamnatin Sakkwato ta nemi malaman Jami’a su janye yajin aiki 

Gwamnatin Sakkwato ta nemi malaman Jami’a su janye yajin aiki 

Malaman sun tsunduma yajin aikin ne sakamakon gaza biyan su wasu haƙƙoƙinsu. ...

An ga jinjirin watan Ramadan a Saudiyya 

An ga jinjirin watan Ramadan a Saudiyya 

Wannan na nufin za a fara azumin watan Ramadan a ranar Asabar a ƙasar. ...

Sojoji sun kama shugaban ’yan bindiga, Kachallah Nabamamu a Zamfara

Sojoji sun kama shugaban ’yan bindiga, Kachallah Nabamamu a Zamfara

Ana sa ran cafke shi zai rage tasirin hare-haren ‘yan bindiga a jihar. ...

Cibiyar bincike ta nemi a tabbatar da dokar kare haƙƙin mata a Arewa

Cibiyar bincike ta nemi a tabbatar da dokar kare haƙƙin mata a Arewa

Cibiyar ta ce wasu daga cikin cin zarafin mata da ake yi al’ada ba addinin Musulunci ba. ...