Headlines

Rage Albashi: Abba ya dakatar da muƙaddashin shugaban ma’aikatan Kano

Rage Albashi: Abba ya dakatar da muƙaddashin shugaban ma’aikatan Kano

Gwamnan duk wanda aka samu da hannu a zaftare albashin ma’aikatan zai fuskanci fushin doka. ...

A gaban mijina Akpabio ya nemi kwanciya da ni —Sanata Natasha

A gaban mijina Akpabio ya nemi kwanciya da ni —Sanata Natasha

Ta ce mijinta shaida ne cewa tun shekarar 2023 Shugaban Majalisar Dattawan yake bibiyar ta domin yin lalata da amma ta ki ba shi haɗin kai ...

Shin Kwankwasiyya ta kama hanyar wargajewa ne?

Shin Kwankwasiyya ta kama hanyar wargajewa ne?

Idan ko hakan ya zaɓa, tabbas za a doka siyasa, kuma a cikin biyu a yi ɗaya: Walau ya koya musu darasinta, ko kuma su nuna masa ƙarfinsu ya kawo. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Azumi Ke Inganta Lafiyar Jiki

NAJERIYA A YAU: Yadda Azumi Ke Inganta Lafiyar Jiki

Ba kawai lada mai azumi ke samu ba, har da ƙarin lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwarsa. ...

Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Tsohon shugaban ya koma gidan da ke Kaduna, bayan shafe shekara biyu a mahaifarsa. ...