Headlines

Kotun Ƙoli: APC da NNPP sun ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya a Kano

Kotun Ƙoli: APC da NNPP sun ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya a Kano

Shugabannin NNPP da APC sun sanya hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a lokacin da bayan yanke hukuncin Kotun Ƙoli kan zaɓen gwamnan Kano ...

An Kama Masu Garkuwa Da Mutane 2 A Gombe

An Kama Masu Garkuwa Da Mutane 2 A Gombe

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wasu mutum masu suna Muhammadu Garba mai shekara 25 da Ibrahim Adamu mai shekara 40 da ake zargi da yin garku ...

Tarihi da rayuwar ’yan Afirka da ke kula Kabarin Manzon Allah (SAW)

Tarihi da rayuwar ’yan Afirka da ke kula Kabarin Manzon Allah (SAW)

A baya, kafin a ba su hakkin kula da kabarin Manzon Allah (SAW), su din bayi ne daga yankin Arewacin Habasha, amma yanzu dai labarin ya sauya. ...

Sheikh Jingir ya shawarci manoma su daina sayar da kayan abinci ga masu boyewa

Sheikh Jingir ya shawarci manoma su daina sayar da kayan abinci ga masu boyewa

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga manoma su ...

Za a shiga mummunan bala’i a Gaza idan ba ku ɗauki mataki ba —MDD

Za a shiga mummunan bala’i a Gaza idan ba ku ɗauki mataki ba —MDD

Guterres ya bukaci kwamitin tsaro na MDD ya taimaka don kauce wa mummunar annoba a Gaza. ...