Headlines

Tudun Biri: An fara tattauna biyan diyyar Harin Mauludi

Tudun Biri: An fara tattauna biyan diyyar Harin Mauludi

Gwamnatin Tarayya da ta Jihar Kaduna sun fara tattaunawa kan biyan diyyar masu Mauludin da jirgin soji ya kashe a kauyen Tudun Biri ...

Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi

Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi

A Jiya Alhamis cikin shirin Najeriya A Yau mun dubi yadda da  zarar an ga shekaru sun dan fara ja ana sa ran a cimma wani buri na rayuwa da zai sa a g ...

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

Daliban Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarwa sun yi zanga-zanga bayan mahara sun sace abokan karatunsu a dakunan kwanansu ...

Kudin abincin karen gidan yari fi na fursuna —CG Nababa

Kudin abincin karen gidan yari fi na fursuna —CG Nababa

Hukumar Gidajen Yari ta Najeriya ta ce tana saya wa karnukanta abincin N800 a kullum, fursunoni kuma abincin N750 ...

Matashi ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade

Matashi ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade

Wani matashi da ya yi wa ’yar masoyiyarsa fyade ya shiga hannun Hukumar Sibil Difens a garin Abeokuta na JIhar Ogun ...