Headlines

Na gaji bashin 8.9bn a matsayin shugaban APC — Ganduje

Na gaji bashin 8.9bn a matsayin shugaban APC — Ganduje

Amma Ganduje ya ce jam’iyyar na ɗaukan matakan da suka dace don rage yawan bashin. ...

Boko Haram sun sace mutum 2 da kayan abinci a Borno

Boko Haram sun sace mutum 2 da kayan abinci a Borno

Wata majiya ta ce sun shiga gida-gida suna harbi suna neman kayan abinci. ...

Buhari da El-Rufai ba su halarci babban taron APC ba

Buhari da El-Rufai ba su halarci babban taron APC ba

Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa tsohon shugaban bai samu katin gayyata a kan lokaci ba. ...

Ƙungiya ta raba wa marayu da mabuƙata kayan makaranta a Kano

Ƙungiya ta raba wa marayu da mabuƙata kayan makaranta a Kano

Ƙungiyar ta ce ta raba tallafin ne domin kyautata goben yaran. ...

Shugabannin APC sun gana gabanin babban taron jam’iyyar na ƙasa

Shugabannin APC sun gana gabanin babban taron jam’iyyar na ƙasa

Shugabannin sun tattauna batutuwa da suka shafi jam’iyyar da kuma nemo musu da mafita. ...