Headlines

Fastoci sun ziyarci wadanda harin bom din Mauludi ya shafa a asibiti

Fastoci sun ziyarci wadanda harin bom din Mauludi ya shafa a asibiti

Fastoci sun kai ziyara domin jajanta wa wadanda iftila’in harin bam din jirgin soji ya shafa a Asibitin Barau Dikko inda suke karbar magani. ...

Harin Mauludi: Amurka za ta taya sojojin Najeriya rage harin kuskure

Harin Mauludi: Amurka za ta taya sojojin Najeriya rage harin kuskure

Amurka ta yi wa Najeriya ta’aziyyar mutanen da jirgin soji ya kashe bisa kuskure a Kaduna ...

Kotu ta tilasta gwamnatin Kano biyan diyyar rusau

Kotu ta tilasta gwamnatin Kano biyan diyyar rusau

Babbar Kotun Tarraya ta ba da umarnin tilasta Gwamnatin Kano biyan diyyar Naira biliyan 30 ga ’yan kasuwar da ta yi wa rusau a filin idi. ...

NNPP, PDP da wasu jam’iyyu 5 sun kulla ƙawancen siyasa

NNPP, PDP da wasu jam’iyyu 5 sun kulla ƙawancen siyasa

Jam’iyyun PDP, NNPP, SDP, APM, ADC, YPP da ZLP sun kulla kawance mai suna CCPP domin fafatawa da jam’iyyar APC mai mulki. ...

Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30

Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30

Matakin da ya kamata mutum ya kai kafin cika shekara 30 a rayuwa ...