Headlines

Tattalin arzikin Nijeriya ya haɓaka da kashi 3.84 — NBS

Tattalin arzikin Nijeriya ya haɓaka da kashi 3.84 — NBS

Bunƙasar tattalin arzikin ta ɗara kaso 3.46 da aka samu a zango na 3 na 2024. ...

An naɗa Obasanjo mai shiga tsakani a rikicin Kongo

An naɗa Obasanjo mai shiga tsakani a rikicin Kongo

Yaƙi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ya yi sanadiyyar mutuwar mutum fiye da 7,000 a wannan shekarar. ...

Manoman tumatir na tafka asara saboda faɗuwar farashi

Manoman tumatir na tafka asara saboda faɗuwar farashi

Mun zuba jari mai yawa a bana, amma daga dukkan alamu, ba za mu samu riba mai yawa ba. ...

40% na matan Kano sun fuskaci cin zarafi a gida —Shugaban Majalisa

40% na matan Kano sun fuskaci cin zarafi a gida —Shugaban Majalisa

Buba Marwa ya ce mata ne kashi daya bisa hudu na masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya ...

Dan kwallon Najeriya ya mutu bayan fadowa daga bene a Uganda

Dan kwallon Najeriya ya mutu bayan fadowa daga bene a Uganda

Abubakar Lawal mai shekaru 29 daga Jihar Sakkwato, ya rasu ne bayan ya fado daga hawa na uku na wanin babban kantin sayar da kayayyaki a Kampala, babb ...