An samu sabuwar bullar Cutar COVID-19 a Kuros Riba
An samu sabuwar bullar cutar COVID-19 a Jihar Kuros Riba bayan shafe shekaru uku da rashin samun bullarta a Najeriya. ...
An samu sabuwar bullar cutar COVID-19 a Jihar Kuros Riba bayan shafe shekaru uku da rashin samun bullarta a Najeriya. ...
Taiwo Oyedele ya zama sabon Ministan Kudi a yayin da Muttaqa Darma ya zama sabon Ministan Gidaje da Raya Birane. ...
Hukumar ta umarci wanda ake zargin da ya bayar da sakon neman afuwa a rubuce da kuma bidiyo da sauti, wanda za a yi amfani da shi a matsayin hujja a k ...
Daga yanzu, gwamnati ta daga darajar hakimai zuwa matakin albashi na 16, yayin da Magaddai aka ɗora su a mataki na 10 ...
Magoya bayan El-Rufai sun fashe da kuka bayan kotu ta yi watsi da bukatar belinsa tare da dage sauraron shari’ar zuwa watan Yuni ...