Headlines

An yanke hukuncin rataya ga sojan da ya kashe Sheikh Goni Aisami

An yanke hukuncin rataya ga sojan da ya kashe Sheikh Goni Aisami

Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga sojan da ya kashe fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Goni Aisami. ...

HOTUNA: Ta’aziyyar Shugaban Sojin Kasa Bayan Harin Mauludi

HOTUNA: Ta’aziyyar Shugaban Sojin Kasa Bayan Harin Mauludi

Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja ya gana da al’ummar yankin Tudun Biri, inda harin kuskuren jirgin rundunarsa ya kashe mutum 85 a wurin Mauludi ...

Za mu biya diyyar Harin Mauludin Kaduna —Ministan tsaro

Za mu biya diyyar Harin Mauludin Kaduna —Ministan tsaro

Wani magidanci da ya sha da kyar ya bayyana yadda duk ’ya’yansa shida suka mutu a harin Mauludin Kaduna ...

Mutum 85 aka kashe, 66 sun jikkata a harin Kaduna —NEMA

Mutum 85 aka kashe, 66 sun jikkata a harin Kaduna —NEMA

Tuni Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike. ...

Iyayen daliban da aka sace a Jami’ar Tarayya a Zamfara sun yi zanga-zanga

Iyayen daliban da aka sace a Jami’ar Tarayya a Zamfara sun yi zanga-zanga

Iyayen daliban da aka sace a Jami’ar Tarayya da ke Gusau sun yi zanga-zangar lumana a gidan Gwamnatin Zamfara suna neman a sako ’ya’yansu ...