![Harin Mauludi: Tinubu ya ba da umarni a yi cikakken bincike Harin Mauludi: Tinubu ya ba da umarni a yi cikakken bincike](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2023/12/GAkN2ewWUAAHyvE.jpg)
Harin Mauludi: Tinubu ya ba da umarni a yi cikakken bincike
Tinubu ya ba da umarnin cikakken bincike da kulawa ga wadanda suka samu raunuka a sanadiyyar harin jirgin soja kan masu Mauludi a Kaduna ...
Tinubu ya ba da umarnin cikakken bincike da kulawa ga wadanda suka samu raunuka a sanadiyyar harin jirgin soja kan masu Mauludi a Kaduna ...
Gwamna Uba Sani ya ba da umarnin bincike kan harin bom din jirgin sojin da ya kashe mutane akalla 80 a taron Mauludi a jihar. ...
Fursunoni 72 a yankin Zariya a Jihar Kaduna sun samu afuwar da Shugaba Tinubu ya yi wa mutum 4,068 domin rage cunkoso a gidajen yari ...
An sace mutanen yayin jama’a suka shiga sallar magariba a masallaci. ...
An gano matashin ya saci doyar ne a wata makaranta. ...