Headlines

Jami’ar Sojoji ta BIU ta ƙaddamar da taron magance zamba

Jami’ar Sojoji ta BIU ta ƙaddamar da taron magance zamba

An jaddada buƙatar amfani da sabon salo wajen yaƙar zamba, tare da bayyana yadda zamani ke buƙatar sababbin hanyoyin magance matsalolin laifukan kuɗi ...

Za a kafa ƙarin makarantu a Zariya — Abbas Tajudeen

Za a kafa ƙarin makarantu a Zariya — Abbas Tajudeen

Majalisar Tarayya na ƙudirin ganin ta bunkasa ilimi a matakin farko da inganta ilimin sakandare da na kimiyya. ...

Mai Pataskum ya buɗe masallacin garin Danga a Yobe

Mai Pataskum ya buɗe masallacin garin Danga a Yobe

Ya yaba wa kasar Malaysia kan taka rawar gani wajen ciyar da addinin musulunci gaba a faɗin duniya. ...

An kama mutum biyu kan kisan wata mata saboda maita

An kama mutum biyu kan kisan wata mata saboda maita

Ya kamata jama’a su fahimci cewa doka ba ta ba mutane damar ɗaukar al’amura a hannunsu ba. ...

Ɗan shekara 43 ya auri mai shekara 88

Ɗan shekara 43 ya auri mai shekara 88

Zolaya ce, ba su fahimci cewa, duk da bambancin shekaru, za mu iya son junanmu. ...