Headlines

Jirgi ya jefa wa masu taron Mauludi bom a Kaduna

Jirgi ya jefa wa masu taron Mauludi bom a Kaduna

Ana fargabar harin bom din jirgin sojin ya hallaka mutane sama da 30 a wurin taron Mauludi a kusa da filin jirgin sama na Kaduna ...

An yi gwanjon jirgin Shugaban Kasan Najeriya

An yi gwanjon jirgin Shugaban Kasan Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi gwanjon jirgin shugaban kasa tana neman mai sayen jirgin shugaban kasa ...

Budurwa ta mutu tana tsaka da saduwa da ‘Dan Yahoo’

Budurwa ta mutu tana tsaka da saduwa da ‘Dan Yahoo’

Kotu ta tisa keyar wani mai damfara ta intanet dan shekara 19 zuwa kurkuku kan zargin lalata da wata budurwa har sai da ta mutu a Jihar Kwara. ...

Shari’ar Kano: Lauyoyin Arewa 200 sun lashi takobin taimakon Abba a Kotun Koli

Shari’ar Kano: Lauyoyin Arewa 200 sun lashi takobin taimakon Abba a Kotun Koli

Lauyoyin sun bukaci a bar bangaren shari’a ya yi aiki da doka da oda don tabbatar da adalci. ...

Matashi ya yi wa makwabcinsa yankan rago saboda abinci

Matashi ya yi wa makwabcinsa yankan rago saboda abinci

Wanda ake zargin ya hada baki da mahaifiyarsa wajen binne gawar a cikin dare. ...