Headlines

Haɗarin mota ya laƙume rayuka 12 a Neja

Haɗarin mota ya laƙume rayuka 12 a Neja

Uku daga cikin mata huɗun da suka rasu a sakamakon haɗarin ’yan gida ɗaya ne. ...

Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Kano ta raba kayan tallafi

Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Kano ta raba kayan tallafi

Gwamnatin ta ce za ta ci gaba da aiki da sauran hukumomi domin daƙile iftila’in ambaliyar ruwa a jihar. ...

Ɗan Abacha ya kare mahaifinsa bayan ƙaddamar da littafin IBB

Ɗan Abacha ya kare mahaifinsa bayan ƙaddamar da littafin IBB

Littafin da IBB ya ƙaddamar ya bar baya da ƙura, lamarin da sa ake tafka muhawara kan wasu batutuwa. ...

Sibil Difens ta cafke mutum 17 kan aikata sata a Yobe

Sibil Difens ta cafke mutum 17 kan aikata sata a Yobe

Kwamandan ya ce za a gurfanar da su a gaban kotu da zarar sun kammala bincike. ...

Dalilan ƙara kuɗin Jami’ar Gombe — Gwamna Inuwa

Dalilan ƙara kuɗin Jami’ar Gombe — Gwamna Inuwa

Gwamnan ya ce ƙarin ya zama dole ne domin bai wa jami’ar damar samar da da ingantattun abubuwa. ...