Headlines

Kasafin 2024 na jihohin Najeriya 36

Kasafin 2024 na jihohin Najeriya 36

Jihohin Kudu suke daga matsayi na daya zuwa na bakwai wajen yawan kasafi, a Arewa kuwa jihar Kogi, wadde ke matsayi na takwa ita ce ta farko ...

Ya kashe kawunsa kan zargin maita a Adamawa

Ya kashe kawunsa kan zargin maita a Adamawa

Wani mutum ya kashe kawunsa kan zargin maita a yankin Dumna Zarbu da ke Karamar Hukumar Guyuk ta Jihar Adamawa. ...

Abba Gida-Gida ya fara biyan ’yan fansho 5,000 hakkokinsu

Abba Gida-Gida ya fara biyan ’yan fansho 5,000 hakkokinsu

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da biyan Naira biliyan biyar daga cikin bashin hakkokin ’yan fansho 5,000 da gwamnatinsa ta gada ...

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa 240 sun jikkata 650 a Gaza

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa 240 sun jikkata 650 a Gaza

Hukumoni a Zirin Gaza sun ce Falasdinawa 240 Isra’ila a kashe, ta kuma jikkata wasu 650 daga ranar Juma’a. ...

Yadda hakimai 3 suka mutu a hatsarin mota a Oyo

Yadda hakimai 3 suka mutu a hatsarin mota a Oyo

Wasu manyan hakimai uku sun rasua hadarin mota a yankin Arinkinkin da ke Jihar Oyo. ...